1 John 1 1 1 John The word of life; walking in the light Hausa Contemporary Bible A pastoral letter giving believers assurance: those who walk in the light, love one another and confess Jesus come in the flesh know they have eternal life.
Introduction to 1 John
2 SRK Wannan Rai ya bayyana, muka kuwa gan shi, muka kuma shaida shi, muna kuwa yin muku shelar wannan rai madawwami, wanda dā yake tare da Uba, ya kuma bayyana a gare mu. BSB BSB: And this is the life that was revealed; we have seen it and testified to it, and we proclaim to you the eternal life that was with the Father and was revealed to us.
3 SRK Muna yin muku shelar abin da muka gani, muka kuma ji ne, domin ku ma ku yi zumunci tare da mu. Zumuncinmu kuwa yana tare da Uba da kuma Ɗansa, Yesu Kiristi. BSB BSB: We proclaim to you what we have seen and heard, so that you also may have fellowship with us. And this fellowship of ours is with the Father and with His Son, Jesus Christ.
4 SRK Muna rubuta wannan domin farin cikinmu yă zama cikakke. BSB BSB: We write these things so that our joy may be complete.
5 SRK Wannan shi ne saƙon da muka ji daga wurinsa, muna kuma sanar da ku cewa Allah haske ne; a cikinsa kuwa babu duhu ko kaɗan. BSB BSB: And this is the message we have heard from Him and announce to you: God is light, and in Him there is no darkness at all.
6 SRK In muka ce muna zumunci da shi amma muna tafiya cikin duhu, ƙarya muke yi, kuma ba ma rayuwa bisa ga gaskiya. BSB BSB: If we say we have fellowship with Him yet walk in the darkness, we lie and do not practice the truth.
7 SRK Amma in muna tafiya cikin haske, yadda yake cikin haske, muna da zumunci da juna ke nan, kuma jinin Yesu, Ɗansa, yana tsarkake mu daga dukan zunubi. BSB BSB: But if we walk in the light as He is in the light, we have fellowship with one another, and the blood of Jesus His Son cleanses us from all sin.
9 SRK In muka furta zunubanmu, shi mai aminci ne, mai adalci kuma, zai gafarta mana zunubanmu, yă kuma tsarkake mu daga dukan rashin adalci. BSB BSB: If we confess our sins, He is faithful and just to forgive us our sins and to cleanse us from all unrighteousness.
10 SRK In muka ce ba mu yi zunubi ba, mun mai da shi maƙaryaci ke nan, maganarsa kuwa ba ta da wuri a cikinmu. BSB BSB: If we say we have not sinned, we make Him out to be a liar, and His word is not in us.
Select verses for actions: Enter goes to them and Escape comes back.
Chapter complete
You’ve read 1 John 1 What the commentators say on 1 John 1 Did Jesus really exist?
Make Opened yours A free account keeps your place, highlights and notes on every device. Add Plus to ask Study Help about 1 John 1, and keep Opened free for readers who can’t pay.