2 HAUULB kamar yanda suka danka mana su, wadanda tun daga farko suka zama shaidu da idanunsu kuma manzanni ne na sakon. BSB BSB: just as they were handed down to us by the initial eyewitnesses and servants of the word.
3 HAUULB Sabili da haka, ni ma, bayan da na yi bincike da kyau akan yanayin wadannan abubuwa tun da farko na ga ya yi kyau in rubuta wadannan abubuwa bi da bi ya mafi girmaTiyofilas. BSB BSB: Therefore, having carefully investigated everything from the beginning, it seemed good also to me to write an orderly account for you, most excellent Theophilus,
4 HAUULB Ya zama haka domin ka san gaskiyar abin da aka koya maka ne. BSB BSB: so that you may know the certainty of the things you have been taught.
6 HAUULB Dukan su biyu masu adalci ne a gaban Allah; marasa zargi a tafiyarsu cikin dukan dokoki da farilan Ubangiji. BSB BSB: Both of them were righteous in the sight of God, walking blamelessly in all the commandments and decrees of the Lord.
7 HAUULB Amma ba su da da, domin Alisabatu ba ta haihuwa, kuma a wannan lokacin dukansu sun tsufa kwarai. BSB BSB: But they had no children, because Elizabeth was barren, and they were both well along in years.
8 HAUULB Ya zama kuma a lokacin da Zakariya yana gaban Allah, yana yin hidimar sa ta firist bisa ga tsari da ka'idar aikinsa. BSB BSB: One day while Zechariah’s division was on duty and he was serving as priest before God,
9 HAUULB Bisa ga al'adar zaben firist da zai yi hidima, an zabe shi ta wurin kuri'a ya shiga cikin haikalin Ubangiji domin ya kona turare. BSB BSB: he was chosen by lot, according to the custom of the priesthood, to enter the temple of the Lord and burn incense.
10 HAUULB Dukan taron Jama'a suna addu'a a waje a sa'adda ake kona turaren. BSB BSB: And at the hour of the incense offering, the whole congregation was praying outside.
11 HAUULB A lokacin, mala'ikan Ubangiji ya bayana a gare shi yana tsaye a gefen daman bagadi na turaren. BSB BSB: Just then an angel of the Lord appeared to Zechariah, standing at the right side of the altar of incense.
12 HAUULB Zakariya ya firgita sa'adda ya gan shi; tsoro ya kama shi. BSB BSB: When Zechariah saw him, he was startled and gripped with fear.
13 HAUULB Amma mala'ikan ya ce masa, “Kada ka ji tsoro, Zakariya, domin an ji addu'ar ka. Matar ka Alisabatu za ta haifa maka da. Za ka kira sunansa Yahaya. BSB BSB: But the angel said to him, “Do not be afraid, Zechariah, because your prayer has been heard. Your wife Elizabeth will bear you a son, and you are to give him the name John.
14 HAUULB Za ka yi murna da farin ciki, kuma da yawa za su yi murna da haifuwarsa. BSB BSB: He will be a joy and delight to you, and many will rejoice at his birth,
15 HAUULB Domin zai zama mai girma a gaban Ubangiji. Ba zai sha ruwan inabi ba ko wani abu mai sa maye, kuma zai cika da Ruhu Mai Tsarki tun daga cikin cikin mahaifiyarsa. BSB BSB: for he will be great in the sight of the Lord. He shall never take wine or strong drink, and he will be filled with the Holy Spirit even from his mother’s womb.
16 HAUULB Kuma mutanen Isra'ila da yawa za su juya zuwa ga Ubangiji Allahnsu. BSB BSB: Many of the sons of Israel he will turn back to the Lord their God.
18 HAUULB Zakariya ya ce wa mala'ikan, “Ta yaya zan san wannan? Ga shi na tsufa kuma matata tana da shekaru da yawa.” BSB BSB: “How can I be sure of this?” Zechariah asked the angel. “I am an old man, and my wife is well along in years.”
19 HAUULB Mala'ikan ya amsa ya ce masa, “Nine Jibra'ilu, wanda ke tsaye a gaban Allah. An aiko ni in gaya maka wannan labari mai dadi. BSB BSB: “I am Gabriel,” replied the angel. “I stand in the presence of God, and I have been sent to speak to you and to bring you this good news.
20 HAUULB Kuma duba, za ka zama bebe, ba za ka iya magana ba, sai ran da wadannan abubuwa suka cika. Ya zama haka domin ba ka gaskanta da kalmomina ba, wadanda za su cika a daidai lokacin.” BSB BSB: And now you will be silent and unable to speak until the day this comes to pass, because you did not believe my words, which will be fulfilled at their proper time.”
21 HAUULB Sa'adda mutane suke jiran Zakariya. Sun yi mamaki yadda ya dauki lokaci sosai a cikin haikali. BSB BSB: Meanwhile, the people were waiting for Zechariah and wondering why he took so long in the temple.
22 HAUULB Amma da ya fita, bai iya yin magana da su ba. Sun gane da cewa ya ga wahayi lokacin da yake cikin haikali. Ya ci gaba da yi masu alamu, ba ya magana. BSB BSB: When he came out and was unable to speak to them, they realized he had seen a vision in the temple. He kept making signs to them but remained unable to speak.
23 HAUULB Ya zama bayan da kwanakin hidimarsa suka kare, ya tafi gidansa. BSB BSB: And when the days of his service were complete, he returned home.
24 HAUULB Bayan kwanakin nan, matarsa Alisabatu ta samu juna biyu. Ta boye kanta har na watani biyar. Ta ce, BSB BSB: After these days, his wife Elizabeth became pregnant and for five months remained in seclusion. She declared,
25 HAUULB “Wannan shi ne abin da Allah ya yi mani da ya dube ni domin ya dauke kunyata a gaban jama'a.” BSB BSB: “The Lord has done this for me. In these days He has shown me favor and taken away my disgrace among the people.”
27 HAUULB zuwa ga wata budurwa wanda aka ba da ita ga wani mutum mai suna Yusufu. Shi dan zuriyar Dauda ne, kuma ana kiran budurwar Maryamu. BSB BSB: to a virgin pledged in marriage to a man named Joseph, who was of the house of David. And the virgin’s name was Mary.
28 HAUULB Ya zo wurin ta ya ce, “A gaishe ki, ke da ki ke da tagomashi sosai! Ubangiji yana tare da ke. BSB BSB: The angel appeared to her and said, “Greetings, you who are highly favored! The Lord is with you.”
29 HAUULB Amma ta damu kwarai da wadannan kalmomi sai ta yi tunani ko wacce irin gaisuwa ce wannan. BSB BSB: Mary was greatly troubled at his words and wondered what kind of greeting this might be.
30 HAUULB Mala'ikan ya ce mata, “Kada ki ji tsoro, Maryamu, domin kin samu tagomashi a wurin Allah. BSB BSB: So the angel told her, “Do not be afraid, Mary, for you have found favor with God.
31 HAUULB Duba, za ki sami juna biyu, za ki haifi da. Za ki kira sunansa 'Yesu'. BSB BSB: Behold, you will conceive and give birth to a son, and you are to give Him the name Jesus.
32 HAUULB Zai zama mai girma, kuma za a ce da shi Dan Allah Madaukaki. Ubangiji Allah zai ba shi kursiyin ubansa Dauda. BSB BSB: He will be great and will be called the Son of the Most High. The Lord God will give Him the throne of His father David,
33 HAUULB Zai yi mulkin dukkan gidan Yakubu har abada, kuma mulkinsa ba shi da iyaka.” BSB BSB: and He will reign over the house of Jacob forever. His kingdom will never end!”
35 HAUULB Mala'ikan ya amsa ya ce mata, “Ruhu Mai-tsarki zai sauko a kan ki, kuma ikon Madaukaki zai lullube ki. Sabili da haka, za a kira mai tsarkin da za ki haifa Dan Allah. BSB BSB: The angel replied, “The Holy Spirit will come upon you, and the power of the Most High will overshadow you. So the Holy One to be born will be called the Son of God.
36 HAUULB Ki kuma duba, ga 'yar'uwarki Alisabatu ta samu juna biyu a tsufanta. Watannin ta shida kenan, ita wadda aka kira ta bakarariya. BSB BSB: Look, even Elizabeth your relative has conceived a son in her old age, and she who was called barren is in her sixth month.
37 HAUULB Gama babu abin da ba shi yiwuwa a wurin Allah.” BSB BSB: For no word from God will ever fail.”
39 HAUULB Sai Maryamu ta tashi da sauri a cikin kwanakin nan, zuwa kasa mai duwatsu, zuwa wani birni a Yahudiya. BSB BSB: In those days Mary got ready and hurried to a town in the hill country of Judah,
40 HAUULB Ta shiga gidan Zakariya ta kuma gai da Alisabatu. BSB BSB: where she entered the home of Zechariah and greeted Elizabeth.
41 HAUULB Ya zama sa'adda Alisabatu ta ji gaisuwar Maryamu, sai dan da ke cikinta ya yi tsalle, an cika Alisabatu kuma da Ruhu Mai Tsarki. BSB BSB: When Elizabeth heard Mary’s greeting, the baby leaped in her womb, and Elizabeth was filled with the Holy Spirit.
42 HAUULB Ta daga murya, ta ce, “Mai albarka kike a cikin mata, kuma mai albarka ne dan cikinki. BSB BSB: In a loud voice she exclaimed, “Blessed are you among women, and blessed is the fruit of your womb!
43 HAUULB Kuma don me ya faru da ni da uwar Ubangijina ta ziyarce ni? BSB BSB: And why am I so honored, that the mother of my Lord should come to me?
44 HAUULB Kuma duba, da na ji karar gaisuwan ki sai dan ciki na ya yi tsalle domin murna. BSB BSB: For as soon as the sound of your greeting reached my ears, the baby in my womb leaped for joy.
45 HAUULB Kuma mai albarka ce wadda ta gaskanta cewa abubuwan da aka alkawarta mata daga wurin Ubangiji za su cika. BSB BSB: Blessed is she who has believed that the Lord’s word to her will be fulfilled.”
47 HAUULB kuma ruhu na ya yi murna da Allah mai ceto na.” BSB BSB: and my spirit rejoices in God my Savior!
49 HAUULB Domin shi madaukaki ya yi mani manyan abubuwa, kuma sunansa Mai Tsarki ne. BSB BSB: For the Mighty One has done great things for me. Holy is His name.
50 HAUULB Jinkansa ya tabbata daga tsara zuwa tsara wadanda suke girmama shi. BSB BSB: His mercy extends to those who fear Him, from generation to generation.
51 HAUULB Ya nuna karfinsa da hannuwansa; ya warwatsa ma su girman kai game da tunanin zuciyarsu. BSB BSB: He has performed mighty deeds with His arm; He has scattered those who are proud in the thoughts of their hearts.
52 HAUULB Ya nakasar da magada daga kursiyoyinsu, ya kuma fifita nakasassu. BSB BSB: He has brought down rulers from their thrones, but has exalted the humble.
53 HAUULB Ya ciyar da mayunwata da abubuwa masu kyau, amma ya aiki attajirai wofi. BSB BSB: He has filled the hungry with good things, but has sent the rich away empty.
54 HAUULB Ya ba da taimako ga bawan sa Isra'ila, domin ya tuna ya kuma nuna jinkai BSB BSB: He has helped His servant Israel, remembering to be merciful,
55 HAUULB (kamar yanda ya fada wa ubaninmu) ga Ibrahim da zuriyarsa har abada.” BSB BSB: as He promised to our fathers, to Abraham and his descendants forever.”
56 HAUULB Maryamu ta zauna da Alisabatu tsawon watanni uku sai ta koma gidanta. BSB BSB: Mary stayed with Elizabeth for about three months and then returned home.
57 HAUULB Da lokaci yayi da Alisabatu za ta haifi danta, ta kuma haifi da namiji. BSB BSB: When the time came for Elizabeth to have her child, she gave birth to a son.
58 HAUULB Makwabtanta da 'yan'uwanta sun ji cewa Ubangiji ya ribanbanya jinkansa akanta, sai suka yi murna tare da ita BSB BSB: Her neighbors and relatives heard that the Lord had shown her great mercy, and they rejoiced with her.
59 HAUULB Ya zama akan rana ta takwas, sun zo domin a yi wa yaron kaciya. Da sun kira sunansa “Zakariya” kamar sunan ubansa, BSB BSB: On the eighth day, when they came to circumcise the child, they were going to name him after his father Zechariah.
60 HAUULB amma mahaifiyarsa ta amsa ta ce, “A'a, za a kira shi Yahaya.” BSB BSB: But his mother replied, “No! He shall be called John.”
61 HAUULB Suka ce mata, “Babu wani a cikin danginku wanda ake kira da wannan suna.” BSB BSB: They said to her, “There is no one among your relatives who bears this name.”
62 HAUULB Sun nuna alama ga ubansa bisa ga yanda ya ke so a rada masa suna. BSB BSB: So they made signs to his father to find out what he wanted to name the child.
63 HAUULB Ubansa ya nemi a ba shi allon rubutu, sai ya rubuta, “Sunansa Yahaya.” Dukan su suka yi mamaki kwarai da wannan. BSB BSB: Zechariah asked for a tablet and wrote, “His name is John.” And they were all amazed.
64 HAUULB Nan take, sai bakinsa ya bude kuma harshensa ya saki. Ya yi magana ya kuma yabi Allah. BSB BSB: Immediately Zechariah’s mouth was opened and his tongue was released, and he began to speak, praising God.
65 HAUULB Tsoro ya kama dukan wadanda suke zama kewaye da su. Sai labarin ya bazu cikin dukan kasar duwatsu ta Yahudiya. BSB BSB: All their neighbors were filled with awe, and people throughout the hill country of Judea were talking about these events.
66 HAUULB Kuma dukan wadanda suka ji su, sun ajiye su a cikin zuciyarsu, suna cewa, “To me wannan yaro zai zama ne?” Domin hannun Ubangiji yana nan tare da shi. BSB BSB: And all who heard this wondered in their hearts and asked, “What then will this child become?” For the Lord’s hand was with him.
67 HAUULB Ruhu Mai-tsarki ya cika mahaifinsa Zakariya sai ya yi anabci cewa, BSB BSB: Then his father Zechariah was filled with the Holy Spirit and prophesied:
68 HAUULB “Yabo ga Ubangiji, Allah na Isra'ila domin ya zo ya taimaki mutanen sa kuma ya yi aikin ceto domin su.” BSB BSB: “Blessed be the Lord, the God of Israel, because He has visited and redeemed His people.
69 HAUULB Ya ta da kahon ceto dominmu daga gidan bawansa Dauda, daga zuriyar Dauda bawansa, BSB BSB: He has raised up a horn of salvation for us in the house of His servant David,
70 HAUULB kamar yadda ya fada ta bakin annabawansa tsarkaka tun zamanin zamanai. BSB BSB: as He spoke through His holy prophets, those of ages past,
71 HAUULB Zai kawo mana ceto daga magabtan mu da kuma daga hannun makiyanmu. BSB BSB: salvation from our enemies and from the hand of all who hate us,
72 HAUULB Zai yi haka domin ya nuna jinkai ga ubaninmu ya kuma tuna da alkawarinsa mai tsarki, BSB BSB: to show mercy to our fathers and to remember His holy covenant,
73 HAUULB rantsuwar da ya fada wa ubanmu Ibrahim. BSB BSB: the oath He swore to our father Abraham, to grant us
74 HAUULB Ya rantse zai yardar mana, bayan da an kubutar da mu daga hannun makiyanmu, mu bauta masa ba tare da tsoro ba, BSB BSB: deliverance from hostile hands, that we may serve Him without fear,
75 HAUULB a cikin tsarki da adalci a gabansa dukan kwanakin ranmu. BSB BSB: in holiness and righteousness before Him all the days of our lives.
76 HAUULB I, kai kuma, yaro, za a kira ka annabi na Madaukaki, domin za ka tafi gaban fuskar Ubangiji ka shirya hanyoyinsa, ka shirya mutane domin zuwansa, BSB BSB: And you, child, will be called a prophet of the Most High; for you will go on before the Lord to prepare the way for Him,
77 HAUULB domin ba mutanensa ilimin ceto ta wurin gafarar zunubansu. BSB BSB: to give to His people the knowledge of salvation through the forgiveness of their sins,
78 HAUULB Wannan zai faru ne domin girman jinkan Allahnmu, sabili da hasken rana daga bisa za ya zo wurinmu, BSB BSB: because of the tender mercy of our God, by which the Dawn will visit us from on high,
79 HAUULB domin haskakawa akan wadanda ke zaune a cikin duhu da kuma cikin inuwar mutuwa. Zai yi hakan nan domin ya kiyaye kafafunmu zuwa hanyar salama. BSB BSB: to shine on those who live in darkness and in the shadow of death, to guide our feet into the path of peace.”
80 HAUULB Yaron ya yi girma ya kuma zama kakkarfa a cikin ruhu, yana kuma cikin jeji sai ranar bayyanuwarsa ga Isra'ila. BSB BSB: And the child grew and became strong in spirit; and he lived in the wilderness until the time of his public appearance to Israel.